Labarai
Yakamata gwamnatin tarayya ta dauki nauyin iyalan da aka kashe a borno~Shehu Sani
Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya Bawa Gwamnati Shawara inda Yace Yakamata gwamnatin tarayya ta dauki nauyin ciyarwa da ilmantarwan marayayun da wa yanda aka kashe suka bari.Ya kuma kamata Shugaban ya gaiyaci iyalan mamatan fadan Shugaban kasa,ya sadu dasu ba shamaki.