Labarai
Yaku ‘Yan Nageriya ku dangwalawa Allah Kuri’unku a Zabe na gaba ~Sanata Shehu sani
Kan ta’addanci Sanata shehu sani ya zagi Jam’iyar APC a fakaice inda Yace da farko sun ce Allah ne kawai zai iya kawo karshen ‘yan Bindiga da masu tayarda kayar yanzu kuma sun ce Allah ne kawai zai iya kare iyakokinmu Bodoji
To yaku ‘Yan kasa na gari, lokaci na gaba idan yazo Ku dangwalawa Allah Kuri’un Ku.