Labarai

‘Yan Bindiga Sun kai Sabon Harin ta’addanci a jihar Zamfara

Spread the love

.

Labarin Dake fitowa daga garin kadauri dake karamar Hukumar Mulkin Maru nanuni nadewa Yan’Bindaga dauke da Manyan Makamai sun afkawa garin inda suka Bude wuta kan Mai uwa da Wabi kawo yanzudai antabbarar da cewa maharan sun Harbin mutane Goma Sha,takwas inda a take mutane takwas suka rigamu gidan gaskiya.

Tunidai kantoman Riko na karamar Hukumar Mulkin ta Maru Hon salisu Isah Dangulbi ya Isa Assibitin kwararru ta yariman Bakura special Hospital Dake garin Gusau domin duba Wadanda suka Samu Rauni.

Munsamu labarin ba garin da kadauri kadai maharan suka kaihariba hardai sauran Garuruwan dake makwataba da garin. Daga Dauda Umar januhu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button