Labarai

‘Yan Bindiga sun Sace iyalai mutun Shida 6 a jihar kaduna.

Spread the love

‘Yan fashi da makami, a safiyar ranar Asabar, sun kai hari a rukunin gidajen Hukumar Filin Jirgin Sama na Tarayyar Najeriya (FAAN) da ke Kaduna tare da yin garkuwa da wasu iyalai mutun Shida 6, ciki har da yara biyu, matar gida da sauransu.

SAHELIAN TIMES ta tattaro cewa, mutane 11 sun bata har yanzu kuma an ga tabin jini irin na wadanda aka kashe a wurin.

‘Yan fashin sun samu damar shiga rukunin gidajen ta hanyar titin jirgin sama da misalin karfe 12.30 na safiyar Asabar kuma suka tafi kai tsaye zuwa gidan wadanda abin ya shafa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button