Labarai
‘Yan Bindiga sun Sace mutun talatin 30 a karamar Hukumar Sabuwa ta jihar katsina.
Rahotanni sun bayyana mana cewa yan bindiga sun shiga kauyen Katsalle dake mazabar Rafin Iwa cikin karamar hukumar Sabuwar jihar Katsina, inda akalla yan bindigar sun tafi da mata da kananan yara akalla 30.