Rahotanni
‘yan Bindiga sun sake kashe wani basarake a jihar katsina
Yan Bindiga sun sake kashe wani basarake a jihar katsina rahotanni daga garin mazoji na Karamar Hukumar matazu dake jihar katsina ya nuna a daren jiya ‘yan bindiga sun shiga kauyen na mazoji sun kuma kashe sarkin na mazoji.
wannan yana zuwane kwanaki kadan bayan da yan bindigar suka kashe sarkin Yantumaki na Karamar Hukumar danmusa ta jihar katsinar wato Alh Atiku maidabino