Tsaro

‘Yan Boko Haram Sun Tare Hanya, Sun Yiwa Matafiya Fashi.

Spread the love

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Mayakan Boko Haram sun tare hanya a Maiduguri inda suka rikawa.matafiya fashi a tsakanin Maiduguri da Magumeri.

Lamarin ya farune ranar Talatar data gabata inda Rahotanni daga Dailytrust suka tabbatar da cewa basu harbi kowa ba.

Wani shugaban mafarautan garin, Bunu Bukar ne ya bayyanawa majiyarmu yanda lamarin ya faru. Hutudole ya samo muku cewa gurin da lamarin ya faru yana kilo mita 40 ne da Maiduguri.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button