Kasuwanci
‘Yan Kasuwa sun Barke da Mummunar Zanga Zanga a Kano.
Wata Mummunar Zanga Zanga Ta Barke Yau Da Safe Birnin Kano.
Wasu Yan Kasuwar Sabon Gari Dake Birnin Kano Sun Fusata Da Rushe Rumfunansu Da Shugaban Karota Yayi
Inda Suka Bayyana Hakan A Matsayin Zalunci Da Kokarin Jefa Rayuwarsu Cikin Hadari .
Mummunar Zanga Zangar Dai Ta Fara Da Sanyin Safiyar Wannan Rana ta Litinin.
Ahmed T. Adam Bagas
Shin Menene Ra’ayinku Akan Hakan