Labarai

‘Yan majalisa mutun 360 kowa ya kusa karbar motar alfarma ta kimanin ku’di milyan N160m wanda za’a kashe ku’di bilyan N57.6bn.

Spread the love

‘Yan majalisar tarayyar Nageriya su Dari uku da sittin 360 na Shirin karbar kyautar motoci kimanin Naira miliyan 160m ko wanne mutun daya

A dai-dai wannan lokaci da Yan Majalisar ke wannan shirin yanzu haka Yan Nageriya na cigaba da tofin Allah tsine kan wannan mataki musamman a kafafen sada zumintar zamani Wadannan motocin za su ci ku’din Nageriya kimanin N57.6bn kuma hakan na faruwa ne a daidai lokacin da gwamnati ke ikirarin cewa ba za ta iya biyan mafi karancin albashi na N30,000 duk wata ga ma’aikata ba.

A dai-dai lokacin da farashin buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 ya tashi zuwa Naira 50,000 yayin da mafi yawan iyalai ba sa iya cin abinci har sau biyu a rana.

idan ba’a manta ba dai “Wannan gwamnati karkashin jagorancin Shugaban Kasa Bola Tinubu har yanzu tana kan gaba a duniya don neman lamuni, Kamar yadda al’amura ke tafiya a yau, akwai yuwuwar hauhawar farashin kayayyaki ya kai kashi 30 cikin 100 nan da Disamba, 2023, amma duk da haka abin da ke damun su shi ne ta’aziyyar wasu ‘yan gata da suka samu kansu a ma’aikatun gwamnati.

Shugaban Kasa Bola Tinubu ya tabbatar da cewa Yana sane da Halin da Yan Nageriya ke ciki a Yanzu na kuncin rayuwa.

‘Yan majalisar tarayyar Nageriya su Dari uku da sittin

na Shirin karbar kyautar motoci kimanin Naira miliyan 160m ko wanne mutun daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button