Labarai

‘Yan Nageriya Basu da godiyar Allah sau uku Ina tsallake Harin ‘yan ta’adda amma Basu godemun ba ~Inji Burtai

Spread the love

Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya,  Janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya basu da godiyar Allah.

Yace duk kokarin yaki da ta’addanci da yayi lokacin yana shugaban Sojojin Najeriya mutane basu gode ba.

Buratai ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi a jihar Osun dan karramashi. Da yake magana ta bakin wakilin daya tura wajan taron, Buratai yace zau 3 yana tsallake harin kwatan Baunar da Boko Haram ke kai masa.

Saidai yace zai ci gaba da bayar da Gudummawa duk da yake yayi Ritaya iya iyawarsa. Daga Hutu dole

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button