Rahotanni

‘Yan Najeriya Kukara Hakuri Kayan Abinci Sun Kusa Karyewa, Inji Kabiru Ado Muhd.

Spread the love

Duk Dan Najeriyar da yake son kayayyaki su sakko a najeriya to yaci gaba da hakuri har zaben 2023 ya karaso.

Da zarar zaben 2023 ya tunkaro gwamnatin APC zata bude iyakokin Najeriyar, zata bada damar cigaba da shigo da komai, saboda za suyi yakin neman zabe.

Duk abin da yayi tsada farashin Sa zai fado kasa warwas.

A wannan lokacin ne za kuga kudi sun wadata abinci ma ya wadata, saboda duk ‘yan siyasa za su fito da kudaden da suka boye suyi yakin neman zabe dasu.

Ra’ayin Kabiru Ado Muhd.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button