Labarai

Yan Najeriya na shan bakar wahala, Sakamakon koma bayan darajar Naira Yakamata ka kawo Karshen hakan -Kungiyar kwadago ga Tinubu

Spread the love

Kungiyar kwadago Organised Labour a karshen mako a garin Ibadan na jihar Oyo, ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya sauya yadda ake yawo da kudaden kasa da kuma tsadar makamashi domin rage wahalhalun da ake fama da su a fadin kasar nan.

A karkashin kungiyar ma’aikatan shaguna da rarraba kayayyaki ta kasa NUSDE, kungiyar kwadago ta kasa ta bayyana cewa ‘yan Najeriya da ‘yan kasuwa na cikin mawuyacin hali, don haka akwai bukatar gwamnatin tarayya ta magance matsalolin cikin gaggawa kafin al’amura su lalace baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button