Labarai

‘Yan ta’adda sun kashe soja 18 a jihar katsina

Spread the love

Kimanin sojoji 18 aka kashe a wani hari da wasu ‘yan bindiga suka yi a jihar Katsina.SaharaReporters sun tattaro labarin cewa sojojin da suka mutu a cikin Operation Sahel Sanity a Jibia, karamar hukumar Jibia ta jihar katsina An kai wa sojojin hari yayin da suka yi gaba zuwa sansanin shugaban ‘yan ta’adda da aka fi sani da Dangote a Shimfida. Wata majiyar soja ta ce jihar,  Katsina dai tana shan fuskantar hare-hare daga yan bindina wanda kawo yanzu aba hasashen ceaa sama da mutane 300 a wannan shekarar kadai suka mutu wanda yawanci wadanda ake zargin ‘yan bindiga ne. suka halakasu…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button