Rahotanni

‘yan ta’adda sun saka dokar N150,000 ga ko wanne kauye

Spread the love

‘yan ta’addan suka ce Ko wanne kauye dole ya biyamu dubu dari da Hamisin N150,000 wanne wata Ko kuma kauyen ya Fuskanci Fushinmu sakon ‘yan ta’addan jihar katsina ga mazauna wasu kauyaku dake jihar ta katsina barayin yanzu haka sun ware wasu kauyaku biyar 5 wanda ‘yan ta’addan sukace idan bazasu iya biyansu kudi N150,000 ko wanne wata ba yofa hakika ko wanne lokaci suna iya kawo masu hari

haka kuma babu batun zuwa gona kamar yadda Dr Darma ya tabbatar.


Kauyakun da Wannan doka ta ‘yan ta’adda zata shafa suna cikin Karamar Hukumar Faskarin ta jihar katsina ga sunansu kamar haka.Unguwar Tsamiya, Birnin Kogo, Bangi, Kahi, da kuma Raba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button