Ilimi
Yanayin Da Aka Koma Makarantu Kenan.
Sabon Tsarin Koyarwa A Makarantun Kasar Ghana
Daga Comr. Abba Tsanyawa
Duk da kasancewar kasar Nigeriya na gaba da kasar Ghana a bangaren arzikin kasa da masana da tarihi da ci gaba da komai da komai, Amman sai ga shi kasar ta Ghana ta yi wani yunkurin ci gaba da koyar wa a makarantunta duba da muhimmancin ilimi.
Wannan dalilin ya sanya nake tambaya anya kuwa Nigeriya ta shirya?