Uncategorized

Yanzu Haka Shugaba Buhari Yana Ganawa Da Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole A Villa

Spread the love

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yanzu haka yana ganawa da tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Adams Oshiomhole, a fadar shugaban kasa, Abuja.

SaharaReporters sun tattaro cewa Oshiomhole, ya isa Villa da misalin karfe 2:50 na rana.

Kwamitin zartarwa na kasa na jam’iyyar APC a ranar 25 ga watan Yuni ya wargaza Kwamitin Gudanar da Jam’iyyar na kasa wanda Oshomhole ya jagoranta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button