Al'adu

Yanzu wasu Mazan sunfi mata iya tsegumi da gulma -Maryam Ango

Spread the love

Shin me yasa yanzu maza suke neman wuce mata a fanniin gulma da tsegumi?cece kuce yana yawo a kafafen Sada zuminci na zamani tare da muhawarori kala kala cewa yanzu maza sun kere mata iya gulma, haka yasa muka leka shafin wasu mata marubuta dake shafin Facebook Anan arewacin Nageriya sai kuwa a karon farko mukaci karo da Rubutun malama Maryam ango ‘yar asalin jihar Niger tana mai cewa Yadda wasu mazan suka iya tsegumi koh tsegumammar mace ba zata nuna musu iya tsegumi bah…

Zamu tuntubi mata da maza domin Tantance hakan…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button