Labarai

Yanzu Yanzu: Daga karshe Dillalan abinci da dabbobi sun amince da dakatar da yajin aikin kai kayan abinci Kudu.

Spread the love

Shugabannin dillalan Shanu da na Abinci a karkashin inuwar Amalgamated Union of Foodstuff da Cattle Dealers of Nigeria (AUFCDN) sun amince da …

Shugabannin dillalan Shanu da na Abinci a karkashin kungiyar Amalgamated Union of Foodstuff da Cattle Dealers of Nigeria (AUFCDN) sun amince da kawo karshen killace kayayyakin zuwa kudu.

Sun cimma wannan matsaya ne a wata ganawa da ke gudana tare da wasu gwamnoni a Abuja ranar Laraba.

Abdullahi Tom, wani shugaban matasa na dillalan shanu a Legas, ya shaida wa Jaridar Dailytrust cewa Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi yana cikin shugabannin da suka yi kira a gare su da su kawo karshen yajin aikin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button