Labarai

Yanzu Yanzu…. Gobara ta Tashi a Helkwatar Hukunar Zabe Mai zaman Kanta Dake Birnin Tarayya Abuja…

Spread the love

Yanzu Haka Ofishin Hukumar zabe Mai zaman kanta wato (INEC) Na can Na ci da wuta sai Dai Har Yanzu Ba’asan Mu sabbabin Abinda ya Kawo Gobarar ba.

A cikin Makon da ya Gabatama Helkwatar Tattara Kudi Na Acconter General da ke Abuja Anyi Gobara Inda Mahukunta Sukace anyi Asarar zunzurutun Kudi har Biliyan 700b.

Shekaran jiyama Helkwatar Yiwa Kamfanoni Rigista ta kasa wato (CAC) Ta kama da wuta Nan ma Anyi Mummunar Gobar.

Kawo yanzu Mahukunta Basu Baiyana wa Al’umma Dalilin yawan Gobara a Manyan Ma’aikatun Kasar Nan Ba.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button