Labarai
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari Na Jagorantar Zaman Majalissar Zartarwa.
Shugaba Buhari Na Jagorantar Zaman Majalisar Zartaswa a fadarsa dake Abuja.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jagorabtar zaman majalisar zartaswa dake gudana a fadarshi ta Villa.
Zaman da ake yi duk Laraba ya samu halartar ministoci da manyan jami’an gwamnatin tarayya.