Labarai

Yanzu Yanzu: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu Ya Dakatar da Shugaban CBN

Spread the love

Rahotanni da suke isowa teburin jaridar mikiya daga fadar mulki ta Villa na nuna cewa, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Shugaban babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele.

Dama tuntuni mutane naganin lokaci ne kawai abinda ake jira domin tabbatar da wannan lamari.

Godwin Emefiele, ya kawo dokar sauyawa kuɗin Najeriya fasali da ƙayyade yin amfani da takardun kuɗi.

Tsarin da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu yake ganin, anyi ne kawai domin ganin bai kai matakin nasara ba.

Ƙarin bayani yana nan tafe….

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button