Labarai
Yariman Zazzau Alh Munir Ja’afaru yayi mubayi’a ga sabon Sarkin Zazzau
Wannan hoto da kuke Kallo lokacin da Yariman Zazzau Alh Munir Ja’afaru yake mubayi’a ga sabon Sarkin Zazzau Alh Ahmad Nuhu Bamalli,