Labarai
Yau An yi shara’a tsakanin Sheik Ibrahim Yakub El-Zakzakky da Gwamnati a Kaduna.
A yau Litinin 25, ga watan Janairun 2021 ne aka Dawo domin cigaba da Sauraron Shara’ar Gwamnatin Kaduna da Malam. Zakzakky.
A zaman na yau Duk kan Lauyoyin bangaren biyu sun halarci Kotu, Lauyoyin Gwamnati sun kawo shedu 4, da aka hada da shedun da suka kawo a baya Sunzama Shedu 10.
Kotu ta dage Sauraron Shara’ar Har zuwa Gobe Talata 26, domin cigaba da Sauraron Shara’ar.
Kotu ta Bada Umarnin Akai Matar Malamin Asibiti domin kulawa da Lafiyarta, bayan Ance Tana dauke da Cutar Corona Virus.
Masu Karatu Wanne Fata Kukeyi a kan Wannan Shara’ar?
Ahmed T. Adam Bagas✍️