Al'adu
Yau anyima Malam Abba Kyari Addu’ar Uku…
Malam Abba Kyari Shugaban Ma’aikatan fadar Shugaban Kasar Nageriya ya Rasu Ranar juma’ar data gabata Sakamakon Annobar COVID19 ayau Ranar litin anyi Masa Addu’a Bisa ga Al’adar islama Muna Addu’a Allah ya Jikansa da Rahma 🙏