Tsaro

Yau ‘Yan Ta’addan Zamfara Sun Sha Kashi A Hannun Sojoji.

Spread the love

Daga Kabiru Ado Muhd.

Yanzu yanzu sojojin Nigeria masu yaki da yan ta adda a jihar zamfara sunyi rugu rugu da yan ta addan zamfara.

Sojojin masu lakanin operation hadarin daji sunkai sumame ne sansanin yan ta addan dake kauyen kagara ta jihar zamfara inda sukaita yi musu aman wuta ta sama ta kasa.

Group captain lukman lurwanu dayake zan tawa da masu daukar rahoto yace a kalla sun hallaka yan ta addan har guda 50 bayan da suka raunata wasu da dama Wanda yanzu duk suna hannun su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button