Addini

Yaua juma’a Sheikh Abdujabbar kabara ya bawa mabiyansa wani sabon umarni.

Spread the love

A wata sanarwa da shafin Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara ta fitar Ashabul kahfi warraqeem sanarwar Yace Qarya ake yiwa Dr Abduljabbar Kabara (H), babu inda yace wani Mabiyin sa Yazo As’habul kahfi, don haka ayi watsi da duk wata parfagandar da ake yadawa.

Umarnin da akiyi ga kowanne dan makaranta shine, kowa ya zauna a Gida ya cigaba da biyayya ga doka da order tare da addu’o’I na zaman lafiya qa Jihar mu da Qasa baki daya. wannan saqone daga Jagora zuwa ga kunzumin masoya, Allah ya ba qara masa lafiya ya qara katya dukkan magabatan sa a ko’ina Suke.

AKNM.
5/2/2021.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button