Kimiya Da Fasaha
Za A Sami Wutar Nepa Na Awa 8 Zuwa Awa 24 Kullum A Najeriya Inji Gwamnatin Buhari..

Ministan Wutar Lantarki Na Najeriya Sale Mamman Ya Ce ‘Yan Najeriya Zasu Rika Samun Wudatacciyar Wutar Nepa Ta Akallah Awa 8 Zuwa Awa 24.
Ministan Ya Fadi Haka Ne Yayin Wata Tattaunawa Da Akayi Dashi A Gidan Talabijin Na Kasa (NTA).
Ministan Ya Kara Da Cewa A Waccen Gwamnatin Ta Buhari Data Shude Ya Fara Aikin Inganta Harkar Samar Da Wutar Nepa.
Ministan Ya Ce Gwamnatin Tarayya Ta Inganta Wutar Najeriya Zuwa Mai Ƙarfin 330KVA.
Ina Tabbatar Muku Wadancan Tashoshin Wutar Guda 122 Idan Suka Kammala Za A Sami Karin 40MW Inji Ministan.