Siyasa

Zaben Edo Zamu Killace Gwamna Wike~Ganduje

Spread the love

Gwamna Abdullahi Umar Gabduje ya annabta wulakanci ga gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki idan allah ya kaimu ranar 19 ga Satumba lokacin zaben gwamna na jihar. Ya kuma yi alkawarin cewa gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, wanda ke kan gaba a sake zaben Obaseki, zai kasance a killace zamu killaceshi. A yayin da yake jawabi ga manema labarai ayau ranar Litinin, ya ce Jam’iyyar PDP kawai tana da sha’awar baitulmalin jihar Edo ne saboda haka goyon bayan Obaseki. Ya ce, “Za a kunyata Gwamna Obaseki kuma Gwamna Wike zamu killaceshi” 


Gwamnan jihar Kano ya yi magana da manema labarai jim kadan bayan da aka kaddamar da kwamitin yakin neman zabensa mai mambobi 49 a karkashin Shugaban Kwamitin Kula da Shirye-shirye na kasa (CEONCPC) Gwamna Mai Mala Buni da sakatariyar jam’iyyar na kasa a Abuja, in da ya yi rantsuwa. don samun nasara ga APC a zaben. Hakan ya biyo bayan ficewarsa daga jam’iyyar APC ne, Obaseki ya yi murabus daga jam’iyya mai mulki Daga baya ya koma PDP inda ya halarci babban zaben fidda gwani na jam’iyyar kuma ya fito a matsayin dan takarar jam’iyya daya tilo a zaben gwamna na Satumba 2020.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button