Siyasa
Zaben Edo Zamu Tabbatar Buhari Mai Gaskiya ne Ko burum burum ce kawai-Tambuwal
Gwamnan jihar Sakkwato Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewar zaben da za a gudanar a jihar Edo zai Tabbatar ma ‘yan Nageriya gaskiyar Buhari ko Kuma akasin Hakan game da alkawarinsa na cewar ba zai bari ayi magudin zabe a Najeriya ba.
Gwamnan na wannan jawabi ne a lokacin da yake tofa albarkacin bakinsa kan hanawa masu magudin sabe iznin shiga kasar Amurka da Gwamnatin kasar Amurka tayi.