Siyasa

Zaben kananan hukumomi APC tayi cinye du a Jihar Gombe.

A ranar Asabar din da ta gabata ne jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe dukkanin Kujerun Ciyamomi na kananan hukumomi 11 dana kansilolin a mazabu 114 a jihar ta Gombe.


Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Gombe GOSIEC, Seidu Awak wanda ya sanar da sakamakon zaben ya ce takara ce mai karfi a tsakanin jam’iyyun siyasa amma APC ce ta yi nasara ta hanyar mamaye dukkanin kujerun Ciyamomi 11 dana kansiloli 114.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button