Siyasa
Zaben Ondo;- Anyi Harbe-Harbe A Wajen Zabe A Akure.
An samu Tashin Tashina a wajen Zaben Gwamnan Jihar Ondo, Wanda yake kan Gudana Yanzu Haka.
Lamarin ya Farune a Akwati mai lamba 11 a Akure babban Birnin Jihar, Hukumar ‘Yan Sanda a Jihar ta Tabbatar da Lamarin.
Sai dai Bamu samu Labarin Ko an samu hasarar Rai Ba.
Ku kasance damu kan Zaben Ondo…..
Ahmed T. Adam Bagas