Jaruma Rahama Sadau Tace Tana Yiwa Kowa Da Kowa Barka Da Sallah. Sannan Kuma Ta Yi Umarni Da Aci Nama Ahankali Saboda Tsaro Ba Dan Tsoro Ba.