Hasana Muhammad zamani... Hassana Muhammad Jaruma ce a masana'antar Cannywood kuma Yar Asalin Jihar Kano Masu Bibiyar da dama suna kallon jarumar a matsayin jaruma mafi kyauwu a wannan Ganin Batun gaskiya ne?