• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Zamani

Tirƙashi: Dubai ta bayyana abaya mafi tsada a duniya kan Naira biliyan sittin da miliyan tamanin (60,880,000,000). Anya tana yin datti kuwa?

Sabiu1 by Sabiu1
May 8, 2021
in Zamani
0
0
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rigas wadda adon jan lu’u-lu’u mai tsananin sheƙi kuma maras abin kushewa, anyi mata adone da lu’ulu’u, wanda ya ƙawata ta, mai tsara sutturar Burtaniya Debbie Wingham ce ta tsara shi.

Rigar tana ɗauke da zoben dinki sama da 200,000, dukkansu an dinke su da hannu da zaren farin karat 14-karat na lu’ulu’u

Kamar yadda shafin yanar gizon Wingham ya tabbatar, abayar ta ƙunshi jimillar duwatsu masu daraja 2000, waɗanda suka haɗa da lu’u lu’u fari karat 2.

Sai kuma baƙin lu’ulu’u karat 50, haɗe da fararen lu’ulu’u marasa sirki biyu, sai ƙarafa masu matuƙar daraja da kyau, da kyakkyawan jajayen lu’u lu’u da kuma na lu’u lu’u na musamman guda1899.

Tare da babban jan lu’u-lu’u, rigar anyi ittifaƙin cewa darajar ta, takai kimanin dala miliyan 16 kwatankwacin Naira biliyan sittin, da miliyan ɗari takwas da tamanin (N60,880,000,000), sannan tana da siffofin fararen lu’u-lu’u masu launin ɗirson jajayen karafunan alfarma carat biyu.

Masarautar Dubai ce dai da ke da arzikin mai a ranar Laraba ta gabatar da abaya mafi tsada a duniya (riga), wacce darajarta ta kai dala miliyan 16.

Yanzu idan aka ware kuɗin wannan riga, ita kaɗai kawai zata iya yin fiye da rabin kasafin ƙudi na jihohin kasar nan da yawa.

Wannan shine yake nuna asalin yadda darajar wannan abayar take.
Haƙika wannan riga, wani kaya sai amale!!!

Rahoto: Abubakar Mustapha Kiru

Previous Post

Tarihin rayuwar Hajiya Ladi Kwali ta jikin ₦20

Next Post

Peter Aliyu: Mai aikin share-share wanda ya zama babban hadimin Gwamna Bello

Sabiu1

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Burin murtala garo na zama Gwamnan Kano ya ruguje, ya hau jirgi ya bi Ganduje kasar Dubai domin neman goyon bayansa kafi ya ajiye mukamin kwamishina.

April 2, 2022
An garzaya da Buba Marwa Asibitin kasar London kwanaki ka’dan Bayan DIG mai Binciken DCP Abba kyari ya mutu.

March 15, 2022
TSARO: Maganar gaskiya Buhari bashi da imani bashi da tausayi, Allah ya Isa Tsakanin mu da azzalumin Shugaba ~Cewar Ali madaki.

March 30, 2022
DA ‘DUMI ‘DUMI: EFCC ta gano yadda Gwamna Tambuwal yayi kwana da Naira Bilyan 189.1bn zuwa ga wasu asusun ajiyar bankuna.

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
DA ‘DUMI’DUMI: An Maka Hukumar INEC a kotu kan dole sai sun cire sunan Tinubu Atiku da Peter Obi a cikin jerin ‘yan takara na zaben 2023.

June 29, 2022
Da ‘dumi’dumi: Gwamna Nyesom Wike zai koma NNPP ko LP.

Da ‘dumi’dumi: Dole mulkin Nageriya ya koma kudancin Nageriya a Zaben 2023 ~Inji Fayose

Da ‘dumi’dumi: Gwamna Nyesom Wike ne zai zama Shugaban kasar Nageriya bayan Atiku ya kammala shekaru takwas akan mulki ~Cewar Sule Lamido.

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

DA ‘DUMI’DUMI: An Maka Hukumar INEC a kotu kan dole sai sun cire sunan Tinubu Atiku da Peter Obi a cikin jerin ‘yan takara na zaben 2023.

DA ‘DUMI’DUMI: An Maka Hukumar INEC a kotu kan dole sai sun cire sunan Tinubu Atiku da Peter Obi a cikin jerin ‘yan takara na zaben 2023.

June 29, 2022
Da ‘dumi’dumi: Gwamna Nyesom Wike zai koma NNPP ko LP.

Da ‘dumi’dumi: Gwamna Nyesom Wike zai koma NNPP ko LP.

June 29, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.