Wankan Jaruma Hadiza Aliyu Gabon wankan Jaruma Fatima Abdullahi Washa wankan Jaruma maryam Booth wankan Jaruma Rahama sadau Wa'yan nan sune jerin wankan sallar jarumai mata da yafi jan hankali masoya kallon fina finan hausa a wannan shekara ta 2020