Cikakken sunanta Maryam Wazeeri itace Laila Acikin Shirin Labarina na Arewa 24 Wanda Malam Aminu saira ya dauki nauyi Kuma ya bayarda umarni. yanzu Haka tauraruwarta na haskawa