Labarai

Zamu fara Kama masu karbar cin hanci da rashawa a hannun’yan China a jihar Kano ~Inji Ganduje

Spread the love

Gwamna Dr Abdullahi Ganduje na jihar Kano yayi barazana ga masu karbar cin hanci da rashawa a jihar a wani gajeran bidiyon Wanda mikiya ta bibiya an jiyo Gwamnan Yana Cewa muhuyi Magaji rimin gado ya fada Masa Cewa an rubuta Masa takardar korafi an sheda Masa Cewa Wasu na karbar kudi a hannun ‘yan China suna boyewa Don Haka idan muka Kama mutun muka daureshi zamu ga yadda za’ayi ya fito Haka Kuma Gwamnan Yace akwai wa’yanda zamu Kama a Cikin ‘yan kwanakin nan Amma ba zasu ambaci sunansu ba domin ba’a so su Gudu…

Jama’a da dama na Kallon wannan kalamai na Gwamna Ganduje a Matsayin Abin dariya da borin kunya idan baku manta ba dai Gwamna Ganduje shine Wanda aka kama Yana cusa daloli Acikin Aljihunsa…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button