Siyasa

Zamu Sake Rufe Masallatai da Coci Coci..

Spread the love

Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano

Shugaban kwamitin kar ta kwana na fadar shugaban kasa Mai yaki da yaduwar cutar cobid-19 yayi barazanar Kara Rufe massalatai da majami’u A fadin nijeriya sakamakon kin bin ka’idojin da masana lafiya suka gindaya

Boss mustapah yace Ana barin mutanen da suka haura shekara 55 suna zuwa massalatai da majami’u duk da shawarar da masana lafiya suka bayar na suringayin Ibadunsu A gida yace ba’a Samar da Tsarin(social distance). A guraren ibadu Wanda hakan yake barazana ga lafiyar Al’umma yace muddin za’a cigabada karya ka’idojin masana lafiya yace toh za’a Garkame wuraren ibadar A cewar sakataren Gwabnatin tarayya Kuma shugaban kwamitin yaki da yaduwar cutar cobid-19 boss maigida mostapah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button