Labarai

Zamu zaben gaskiya tsakani da allah a jihar Edo. INEC

Spread the love

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ba za ta lamunci tsarin gudanar da zaben Rashin gaskiya ba a zaben gwamna na Edo da za’a a ranar 19 ga Satumba duk da matsin cutar COVID-19 Kwamishinan INEC na kasa kuma Shugaban kwamitin, da kuma Kwamitin Yada Labarai da kuma masu jefa kuri’a, Festus Okoye, ya yi alkawarin ne a wani taron tattaunawa da shugabannin kungiyoyin kafofin yada labarai a Benin. “INEC bata taba gudanar da zabuka ba a cikin yanayin da ake ciki. na cutar COVID-19 ba
hakika “Wannan annobar ta haifar mana da sabbin dabarun don kare jami’an zaben, da ma’aikatan adhoc, hukumomin tsaro, masu jefa kuri’a da masu ruwa da tsaki.
Mun kuma yanke shawara don kauce wa munanan abubuwan da suka faru a baya don tura wasu ma’aikatanmu da kayansu ba tare da jami’an tsaro ba.

mun samar da tsari masu domin gudun abubuwan da suka faru a lokutan zaben baya…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button