Labarai

Zan Iya Biyan ₦ 300k duk wata ga Duk Namijin da Ya Shirya ya aureni amma da Sharadi daya – Blessings

Spread the love

Wata ma’abociyar amfani da shafin Facebook mai suna Blessing Gray ta wallafa a shafin ta na Facebook tace zata biya N300,000 ga duk wani namijin da ke son ya aure ta da zuciya daya.

“Ina da abin da zan kula da namiji. Zan iya biyan N300k duk wata ga duk namijin da ya shirya aure na amma Ina bukatar kasancewarsa a gida da kula da gida yayin da nake wajen aiki kuma Dole ne ya zama mai kyau “

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button