Rahotanni

Zan Kashe wanda Ya Saki Bidiyon tsiraicina

Spread the love

Zan kashe duk wanda ya saki hotunan tsiraici namuneerat Abdulsalam Malamar lumancy tasha alwashin kashe duk wanda ya saki hotunanta na batsa a yanar gizo gizo Lumancy ta fito cikin wani Bidiyo tana kuka tana cewa da ace dane ba yanzu ba hakika da sai ta kashe mutun kuma ta kashe kanta ta kara dacewa ita kwata kwata bata san abinda ya faru ba kawai wani mutun ne ya Kira ta a wayana cewa yaga hotunan ta kuma yana son hutunan data saka din a Facebook domin sun birgeshi lumancy take tambayar mutumin cewa wanne hoto kenan? ita dai tasan bata saka wani hoto a Facebook ba a ranar domin ta fita tun safe daga gida taje taro kuma wayarta babu chaji bata san abinda ke faruwa ba.
muneerat tace bude WhatsApp dinta ke da wuya sai kawai tayi tozali da munanan hotunanta tare da Rubuce Rubuce kawayenta da sauaran mutane suna ta tura mata suna cewa be dace ba abinda tayi a Facebook tofa a Lokacin ne ta Fuskanci aika aikar da akayi mata ashe hotunanta aka baza  a account dinta na  Facebook…

Hakan yasa muneerat kuka sosai amma tace bazata daina abinda takeyi ba zata cigaba da aikinta kamar yadda ta saba haka zalika a karshe tace lallai za’aji Labarin tayi kisa domin wallahi duk wanda yayi mata wannan aika aikar sai ta kasheshi…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button