Labarai

Zanga-zanga A Abuja Ya Sabawa Dokokin Covi-19 Na Najeriya, Dan Haka Mun Hana, Cewar Ministan Abuja.

Spread the love

Yanzu-yanzu: An haramta zanga-zanga a birnin tarayya Abuja.

Ministan birnin tarayya Abuja, Malam Muhammad Musa Bello, ya haramta zanga-zanga a Birnin Tarayya, kuma ya yi hakan ne saboda matasan dake rajin kawo karshen zalunci da cin zarafin da ‘yan sanda ke yiwa yan Najeriya wanda aka yiwa take #ENDSARS.

A jawabin da hukumar birnin tarayya FCTA ta saki, kwamitin tabbatar da tsaron Abuja ta haramta zanga-zanga inda tayi zargin masu yi da sabawa dokokin COVID-19.

Daga:- Aliyu Adamu Tsiga.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button