Labarai

Zargin fataucin miyagun kwayoyi: Kotu ta ki amincewa da sabon belin Abba Kyari

Spread the love

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da wata sabuwar bukatar da aka shigar domin Neman beli kan mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, DCP, Abba Kyari da ake tsare da shi, wanda ke fuskantar tuhuma kan safarar miyagun kwayoyi, ya shigar da Neman beli wanda zai bashi damar zama gida har sai an kammala shari’ar sa.

Kotun, a wani hukunci da mai shari’a Emeka Nwite, ta bayar a ranar Laraba, ta bayyana cewa bukatar ba ta da cancanta ba, inda ta jaddada cewa DCP da aka dakatar ya gaza kafa wani yanayi na musamman da zai bayar da damar yin amfani da damar domin bayar da Belinsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button