Labarai
Zuwa barayin da Suka Saci Kayan abinci a jos
Hukumar Aikin Gona ta Kasa na rokon jama’a da kada su (ci) yi amfani da irin fulawar da aka sata a Ma’ajiyar Iri ta Kasa dake Jos. Irin na fulawa ba an ajiye don amfanin jama’a ba ne saboda an cakuda shi da sinadarin Agrochemicals, an ajiye domin a shuka ne.
A taimaka a yada!