Uncategorized
-
Ba zan iya Jira har ranar 29 ba zan tafi ba za’ayi bukukuwan murnar lashe zabe Dani ba ~Cewar Shugaba Buhari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a daren ranar Talata ya ce yana fuskantar matsin lamba sosai a cikin ‘yan kwanakin da…
Read More » -
Masu Son Kai Suna Kokarin Ruguza Dangantakar Ganduje da Tinubu – Gwamnatin Kano
Gwamnatin jihar Kano ta fitar da wata sanarwa inda ta gargadi al’umma kan bata gari da yunkurin yaudara da kafafen…
Read More » -
Kakakin Majalisa: PDP, NNPP, Labour, sun kafa kwamitin don ganin sun kwace shugabancin Majalissar daga wajen APC
Jam’iyyun adawa a majalisar wakilai sun kafa wani kwamiti da zai tantance tare da zabo ‘yan takarar da za su…
Read More » -
Ba a taba gurfanar da Tinubu a gaban kotu a Amurka kan safarar miyagun kwayoyi ba – NDLEA ta fadawa kotu kan karar PDP
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bukaci wata babbar kotun tarayya da ke Abuja…
Read More » -
Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25trn
Ya zuwa ranar 31 ga Disamba, 2022, Jimillar Bashin Jama’a ya kai Naira tiriliyan 46.25 ko kuma dala biliyan 103.11,…
Read More » -
Ban taba ganin Dan ta’addan daya sami Gwamnati kamar Ganduje ba Dan ta’adda ne na karshe na Gani da ido na a wannan zaben ~Cewar Kwankwaso.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Yana wannan jawabi ne a lokacin da ‘yan Kasuwar jihar Kano suka Kai Masa ziyarar taya…
Read More » -
Dukda Ni ne na lashe zabe amma zan maka jam’iyar PDP a Kotu domin ban Yarda da kuri’un da suka samu ba ~Cewar Sanata Uba sani.
Zababben gwamnan jihar Kaduna Mai jiran Rantsuwa Sanata Uba sani a wata fira da BBC Hausa a lokacin da yake…
Read More » -
Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga masu babura masu kafa uku (adaidaita sahu) na jihar kano.
Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga masu babura masu kafa…
Read More » -
Sheikh Abduljabbar ya jinjinawa Ganduje kan hukuncin hadashi Mukabala da malaman jihar kano.
A wata sanarwa da Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara ta fita yanzu ta nuna jin Dadi game da hukuncin da…
Read More » -
COVID-19: Gwamnatin Tarayya ta ba da dalilan da za su sanya a sake sanya dokar zaman gida a Najeriya.
Ministar Kudi, Zainab Ahmed, ta ce za a bar Gwamnatin Tarayya ba tare da wani zabi ba sai dai ta…
Read More »